Rikicin zabe bai isa ya sa a rika kushe zaben Kogi ba –Yahaya Bello
Rumfar zabe nawa suka je daga cikin rumfuna 2,548, Mazabu 239 kuma Kananan Hukumomi 21? Mutane nawa suka tuntuba
Rumfar zabe nawa suka je daga cikin rumfuna 2,548, Mazabu 239 kuma Kananan Hukumomi 21? Mutane nawa suka tuntuba
Ita ma uwargidan Shugaba Buhari, Aisha Buhari, ta roki al’ummar jihar su manta kuma su yafe dukkan laifukan da Gwamna ...
Sun gudanar da wannan game-garin taron ne a jiya Litinin.
Ya ce Sanatocin Najeriya sun cancanci hawa motocin alfarma samfurin SUV.
Sannan kuma an ga lauyoyi da kuma masu shigar da kara yau Litinin a kotun.
Idris Wada ne gwamnan da APC ta kada a zaben gwamna da aka yi shekaru hudu da suka gabata a ...
Wa ya kashe kanin sa da wuka a Kano
APC ta yanka farashin naira milyan 22.5 na fam din takarar gwamna
Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan wata ganawa ya yi tare da Shugaba Muhammadu Buhari Buhari a Fadar Shugaban Kasa.
Za a gudanar da zaben gwamna a jihar Kogi da Bayelsa, a cikin watan Nuwamba mai zuwa.