Gwamna Bello na Kogi ya biya wa ilahirin daliban makarantun gwamnatin jihar dake ajin karshe kudin jarabawar WAEC
Gwamnan jihar Kogi ya fidda naira miliyan N497 domin a biya wa dalibai sama da 15,000 da ke ajin karshe ...
Gwamnan jihar Kogi ya fidda naira miliyan N497 domin a biya wa dalibai sama da 15,000 da ke ajin karshe ...
Rundunar 'Yan Sandan FCT Abuja ta bayyana cewa ta fara binciken wannan lamari domin gano waɗanda ke da hannu.
Dukkan su ƴan takaran basu amince da hukuncin kotun ba, kuma duk sun garzaya kotun koli domin a ci gaba ...
Shi lauyan Bello cewa ya yi gwamnan ya sayi yawancin gidajen ne tun kafin ya zama Gwamnan Jihar Kogi.
Jaridar Tribune ta buga cewa gwamna Yahaya Bello na Kogi na shirin watsar da Tinubu ya koma tafiyar Atiku Abubakar ...
Akula Maikano wanda shine Mabudin Tangale, karamar hukumar Billiri jihar Gombe ya bayyana wa wakilin PREMIUM TIMES a Gombe
A cewar sa, wannan zaɓe zai ƙaryata duk wani tunani da wasu ke yi na cewa wai INEC ta na ...
Yahaya ya umarci a yi gagarimin farmaki a yankunan Arewa maso Yamma da Arewa ta Tsakiya, inda matsalar tsaro ta ...
An dai zargin gwamnonin da umartar Secondus ya sauka, duk kuwa da maida shi kan kujerar sa da Babbar Kotun ...
Bello ya yi wannan bayani ne a Abuja ranar Juma'a, a wurin taron masu aika rahotannin siyasa da laifuka.