Kamfanonin Hada Magunguna Sun Koka Kan Rashin Isa Ga Biliyan 100 Da CBN Ta Ware Musu
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 138 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Lahadi.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 138 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Lahadi.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 600 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Juma'a.
Kwamishinan kiwon lafiya Rafiu Isamotu ya sanar haka ranar Juma'a, a Osogbo.
Gwamnatin jihar Nasarawa ta killace matafiya sama da 200 da suka shigo jihar daga jihohin da cutar Covid-19 ta yadu.