JIGAWA TA DAGULE: ‘Yan bindiga sun kashe kashe ‘yan sanda, sun yi garkuwa da sirikin wani babban dan kwangila a Jigawa
Masu garkuwa da mutanen sun yi garkuwa da sirikin Haruna Maifata, Ma'aru Abubakar bayan sun afkawa 'yan sandan dake sintiri ...
Masu garkuwa da mutanen sun yi garkuwa da sirikin Haruna Maifata, Ma'aru Abubakar bayan sun afkawa 'yan sandan dake sintiri ...
Kungiyar Hisba a jihar Jigawa ta kama kwalayen giya 37 da karuwai 48 a karamar hukumar Taura.
‘’A rude muke sannan dukkan mu muna cikin zullumi akan wannan shiri da gwamnati ta yi akan filayen mu.