Sarki Sanusi ya dakatar da masu unguwanni biyu a Kano
Sarki Sanusi ya dakatar da Magaji ne saboda laifin hana a yi wa yaran unguwan sa alluran rigakafi.