Ranar 11 ga watan Mayu ne za a nada ministan Harkokin Cikin Gida, Janar Abdulrahman Dambazau Baraden Kano.
Sarkin Kano ne Muhammadu Sanusi II zai nada shi a fadar sa.
Kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito, za ayi bukin nadin ne a fadar sarkin Kano in da ake shirin amsar bakuntar manyan baki daga kasar nan har daga kasashen waje.

Discussion about this post