Kwamandan yaki da wasu sojoji sun bace, bayan da Boko Haram suka dira kan sansani biyu
Duk da farmakin da Boko Haram suka kai, an tura karin sojoji daga Maiduguri, kimanin kilomita 30 daga wurin fafatawar.
Duk da farmakin da Boko Haram suka kai, an tura karin sojoji daga Maiduguri, kimanin kilomita 30 daga wurin fafatawar.
Wakilin Kamfanin Dillancin Labarai ya ziyarci wannan sansani.
Sansanin gudun hijira ya zama sansanin lalata da mata