CORONAVIRUS: Mutum 51 sun kamu a Najeriya, yanzu 494
Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin wadanda suka kamu da cutar coronavirus a kasar nan ranar Juma'a.