BABBAN SALLAH: Ga dai raguna, babu masu siya a Kaduna
Kasuwar da aka fara dira kuwa itace kasuwar 'Yan Awaki dake Kawo, Kaduna.
Kasuwar da aka fara dira kuwa itace kasuwar 'Yan Awaki dake Kawo, Kaduna.
Mu dai a Kaduna bamu san yadda zata kama ba domin kuwa an kawo raguna amma babu masu siya.