Muna bukata a biya mu Naira miliyan 15 kafin mu saki faston LCCN – Masu garkuwa da mutane
Masu garkuwa da mutanen sun yi garkuwa da Ayuba a gidan sa dake Badarissa karamar hukumar Girie a jihar Adamawa.
Masu garkuwa da mutanen sun yi garkuwa da Ayuba a gidan sa dake Badarissa karamar hukumar Girie a jihar Adamawa.
Emmanuel Timothy ya ki biyan Naira 100 kudin giyar da ya sha.
“Sun kona gidaje 60, sun kashe mutane da dabbobi.” Inji shi shugaban karamar hukumar.