ME YAYI ZAFI HAKA?: Gogarman ƙoƙarin wargaza bayyana sakamakon zaɓen 2015, Orubebe, ya fice daga PDP
Tsohon ministan Neja Delta a zamanin Mulkin Shugaba Goodluck Jonathan, Godwill Orubebe ya fice daga Jam'iyyar PDP.
Tsohon ministan Neja Delta a zamanin Mulkin Shugaba Goodluck Jonathan, Godwill Orubebe ya fice daga Jam'iyyar PDP.
Hakeem Baba Ahmed ne ya yi shugabancin jam’iyyar CPC na jihar Kaduna.
Buhari ya ce hakan ba karamin jarumtaka bane.