Dalilan da ya sa ma’aikatan hukumar NAFDAC suka shiga yajin aiki
Shugaban kungiyar Idu Isua yace wannan yajin aikin ba shine karo na farko da ma'aikatan hukumar suka taba yi ba.
Shugaban kungiyar Idu Isua yace wannan yajin aikin ba shine karo na farko da ma'aikatan hukumar suka taba yi ba.
Jami’in hukumar NAFDAC Kingsley Ejiofor ya sanar da hakan wa manema labarai ranar Laraba.
Kungiyar kasashen turai EU ta hana amfani da wannan magunguanan ne domin illar da ya ke yi wa kodar mutane ...
Kungiyar EU ta hana amfani da wadannan magunguna da ya hada da ‘Artesunate’.
Hukumar tace duk man da ya kunshi yawan Mercury da Hydroquinone da ya wuce kashi 2 bisa 100 ya kan ...