GARGADI: NAFDAC ta gargadi mutane kan shan kwayoyin rage kiba
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta kasa NAFDAC ta gargadi mutane kan shan kwayoyin maganin dake rage kiba.
Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta kasa NAFDAC ta gargadi mutane kan shan kwayoyin maganin dake rage kiba.
Hukumar NAFDAC ta gargadi mutane da su daina shan maganin gargajiya da aka hada shi bayan kwanaki 14.
Albasa da tafarnuwa na taimakawa wajen inganta garkuwar jikin mutum amma ba su da ingancin samar wa mutum kariya daga ...
Jami’an Kiwon Lafiya masu aiki a karkashin Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC), sun bi sahun ...
Hoton wannan labarin ya karade ko’ina wanda hakan ya sa DUBAWA ta bi diddigin fayyace gaskiyar maganar.
Wannan gargadi na cikin wata takardar da NAFDAC ta fitar ga manema labarai, mai dauke da sa hannun Shugabar Hukumar, ...
Ya bayyana cewa ko da masu motan suka hango jami’an NAFDAC, sai suka watsi da motar suka arce cikin daji.
Yanzu mutum 109,059 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 85,373 sun warke, 1,420 sun rasu.Sannan zuwa yanzu mutum 22,266 ...
Hukumar kula da ingancin magani da abinci na ƙasa NAFDAC ta yi kira ga mutane da su yi hattara domin ...
Ta ce ta karbi ragamar shugabancin NAFDAC a lokacin da motocin hukumar kalilan ne ke aiki.