El-Rufai ya yi sabbin nade-nade
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya nada tsohon kakakin majalisar jihar Aminu Shagali mai baiwa gwamna shawara kan harkokin siyasa.
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya nada tsohon kakakin majalisar jihar Aminu Shagali mai baiwa gwamna shawara kan harkokin siyasa.
Gwamna jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya yi sabbin nade-nade a wasu Ma'aikatun jihar.
Shuagaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadain wasu shugabannin hukumomin gwamnati.