Shuagaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin wasu shugabannin hukumomin gwamnati.
Ga sunayen su:
(1) Mr. Anthony Okechukwu Ojukwu daga jihar Imo – Babban Sakataren Hukumar Kare hakkin Jama’a (NHRC)
(2) Mr. Lucky Orimisan Aiyedatiwa daga jihar Ondo – Bababn Direktan Hukumar Raya yankin Neja Delta (NDDC)
(3) Hon. Chika Ama, Nwauwa daga jihar Imo – Direkta a hukumar NDDC
(4) Mr. Nwogu N. Nwogu daga jihar Abia – Bababn Darekta a hukumar (NDDC)
(5) Professor James Momoh daga jihar Edo – Shugaban Hukumar kula da Wutan Lantarki ta Kasa (NERC)
Discussion about this post