HIMMA DAI MATA MANOMA: Na saki harkar tela na kama noma don ciyar da marayu na bakwai – Matar da ke takabar rasuwar mijin ta
Josephine Malokwu mai shekaru 51, mace ce mai kokarin sana'a, wadda ta shafe shekaru 25 ta na dinkin tela na ...
Josephine Malokwu mai shekaru 51, mace ce mai kokarin sana'a, wadda ta shafe shekaru 25 ta na dinkin tela na ...
Daga nan sai na je na yi tirenin a IITA, inda aka zabe mu mu shida a shirin bunkasa noman ...
Cikin shekarar 2004 Chinoso Asonyo wata akawu ce ta wani kamanin harkar mai a Lagos. A lokacin da auren ta ...
Fatima ta ce a kasuwa ta ke zuwa ta sayo irin da ta ke shukawa. Amma surikin ta ne ke ...