ASARA GOMA DA ASHIRIN: Ɗanyen mai ya shafe kwanaki 10 ya na malala ƙasa a Neja Delta -NOSDRA
Idris ya ƙasa da cewa irin yawan man da ya malale a ƙasa ya sa kan kasa tantance dalilin malalewar ...
Idris ya ƙasa da cewa irin yawan man da ya malale a ƙasa ya sa kan kasa tantance dalilin malalewar ...
Mun yi kukan, mun aika da takardu, mun bayyana musu kukan mu amma babu abinda gwamnati ta yi akan hanyoyin ...
Mun rasa direbobi da yawa a dalilin rashin lafiyar hanyoyin mu. Wannan shine dalilin da ya sa za mu fara ...
Upstream Regulatory Commission na nufin Hukumar Kula da Ayyukan Haƙo Ɗanyen Man Fetur da Gas Daga Ƙarƙashin Ƙasa.
Gambo isa da yake nuna wadanna mata ya ce ana kama su da jakkuna makil kamar da kayan saka wa ...
Ai har gara ka karɓi kashi 3% bisa 100% wadda ka ke da tabbas cewa lallai akwai su, maimakon jiran ...
Majalisar Tarayya ta ƙi amincewa da roƙon da wani mamba ya yi, wanda ya karanta buƙatar a saka Jihar Bauchi ...
A cikin wata sanarwar manema labarai da Gwamnonin Kudu su ka bayar bayan tashin su daga taro a Legas a ...
Ya ce wasu mutane na ganin cewa idan aka gyara matattun mai kamar za a magance shigo da tataccen fetur ...
Ko a jawabin da ya yi a wurin, Kyari bai fito karara ya ce kudin ‘subsidy’ gwamnatin Buhari ke biya ...