Danyen Mai ya yi tashin gwauron zabi
Yau dai danyen mai ya Kai Dala 62.44 kowace ganga.
Yau dai danyen mai ya Kai Dala 62.44 kowace ganga.
Mutane sama da 50 da muka tattauna da su a musamman jihohin arewacin Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu akan wannan ...
Ya ce Buhari ya sauka da ga wannan kujera na minista ya nada wani domin samun nagarta a ma'aikatan.
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Ibe Kachikwu, wanda ya kai ziyara a masana’antar tace danyen man fetur da Dangote ke ...