RAƊAƊIN CIRE TALLAFIN FETUR: ‘Dama can babu ba a ware kuɗin tallafin fetur a Kasafin Kuɗin 2023 ba’ – Kyari, Shugaban NNPCL
Kyari ya ce tallafin mai ya zama tarihi, ya wuce, domin gwamnatin tarayya ba za ta iya ci gaba da ...
Kyari ya ce tallafin mai ya zama tarihi, ya wuce, domin gwamnatin tarayya ba za ta iya ci gaba da ...
To har yanzu dai Ofishin Ministan Harkokin Shari'a bai kai ga samun kwafe ɗin hukuncin da kotun ta yanke.
A cewarsa, shugaban ya damu da halin da ‘yan Najeriya ke ciki, kuma ya sha yin bayyana cewa ya fahimci ...
Kwamishinan Yaɗa Labarai na Kogi, Kingsley Fanwo ne ya bayyana haka bayan kammala taron Majalisar Zartaswa na Jihar Kogi
Ɗan Majalisa Sergius Ogun, ɗan PDP daga Ogun, ya karanto amincewa da buƙatar bai wa NNPC wa'adin watanni biyu ɗin.
NNPC ta umarci masu masu deffo su riƙa lodin mai ba dare ba rana domin a cike giɓin ƙarancin sa.
PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin cewa NNPC ta ce 'Su A.Y Maikifi, Oando da Duke Oil ne su ka ...
Wai shin kuwa gwamnatin Baba Buhari da hukumomin tattalin arziki na duniya suna nazari kuwa a kan yadda rayuwar talakawan ...
Idris ya ƙasa da cewa irin yawan man da ya malale a ƙasa ya sa kan kasa tantance dalilin malalewar ...
Mun yi kukan, mun aika da takardu, mun bayyana musu kukan mu amma babu abinda gwamnati ta yi akan hanyoyin ...