Sai da muka kai wa ƴan bindiga kiret 6 na giya da naira 500,000 kafin suka saki ɗan uwan mu
Tun a wancan lokacin kusan wata biyu da wasu kwanaki ya ke tsare a hannun ƴan bindigan ana ta tattauna ...
Tun a wancan lokacin kusan wata biyu da wasu kwanaki ya ke tsare a hannun ƴan bindigan ana ta tattauna ...
Abin dai yayi muni da an tabbatar cewa maharan sun arce da mutane akalla 100 a wannan hari.
Wani mazaunin kauyen Lawrence Shinkoko, yace maharan sun shigo kauyen da yawansu ne da misalin Karfe daya na dare, sannan ...
Maharan sun bukaci a biya su Naira miliyan 50 kudin diyya inda daga baya suka rage zuwa miliyan 40.