ƘARAMBOSUWAR BUGA SABBIN KUƊI: ‘Buhari da Emefiele ne sanadin jefa Najeriya cikin masifar tsadar rayuwa’ – Ministan Kuɗaɗe
Cikin watan Mayu 2023 ne Majalisar Dattawa ta ruguguta amincewa gwamnatin Buhari ta ciwo bashin Naira tiriliyan 22.7 daga CBN.