Taimakawa marasa lafiya da jini na da matukar amfani – NBTS
Ya roki mutane da su dinga taimakawa marasa lafiya kan haka.
Ya roki mutane da su dinga taimakawa marasa lafiya kan haka.
"Wasu ma’aiktan kiwon lafiya na kara wa marasa lafiya jini batare da sun tabbatar ko yana bukata ba".
Ajani ya ce bayan taimakawa mutane masu matsaloli irin haka, ba da gudunmawar jini na taimakawa wa likitoci a lokacin ...