RANAR BADA JINI TA DUNIYA: Dalilan da ya sa ake wahalar samun jini a asibitoci
Moeti ta ce rashin ware kudade, rashin isassun ma'aikata na daga cikin matsalolin dake hana samun jini a kasashen Afrika.
Moeti ta ce rashin ware kudade, rashin isassun ma'aikata na daga cikin matsalolin dake hana samun jini a kasashen Afrika.
Mutumin dake da koshin lafiya zai iya bada jininsa sannan idan ya bada jinin zai ya jira har sai bayan ...
Ku tausayawa bayin Allah da suke a bayan kasa, ku kuma Allah da yake sama sai ya tausaya naku.
NBTS na bukatan ledan jini miliyan biyu duk shekara a Najeriya
WHO ta bayyana cewa yawan zubar jini matsala ce da mata kan yi fama da shi
Hakan zai taimaka wurin bunkasa karfin garkuwan jikkunan mutane matuka
Matsalar da hukumar ke fama da shi na da nasaba ne da rashin wayar wa mutane kai game da amfanun ...
Wannan magani da suka binciko zai taimaka wa musamman mutanen kasahen Afrika da ke fama da wannan cuta.
Jonathan ya ce magautan na sa ya samu labarin akwai na sarari da kuma na boye.
Yanzu za a hada magungunan waje daya domin yin amfani da shi.