ZIRGA-ZIRGAR AIKIN ZAƁE: INEC na sa ran karɓar sabbin kuɗaɗe a hannun CBN tsakanin Talata zuwa Laraba
Kwamishina kuma Babban Jami'in Wayar da Kan Jama'a na hukumar, Festus Okoye ne ya shaida wa manema labarai haka a ...
Kwamishina kuma Babban Jami'in Wayar da Kan Jama'a na hukumar, Festus Okoye ne ya shaida wa manema labarai haka a ...
A cikin wani bidiyon da ya watsa a shafin sa na Tiwita a ranar Talata, Tedheke ya ce Buhari ya ...
PREMIUM Times ya buga labarin yadda Gwamnan CBN ya koma aiki ana tsakiyar jidalin sauyin kuɗi da jalli-jogar Gudaji Kazaure
Zuwa Disamba 2020 bashin ya cilla sama har zuwa naira tiriliyan 13.1. Zuwa Disamba 2021 ya kai Naira tiriliyan 17.4.
Ba ta karan kan 'yan Najeriya da ke ɗanɗana tsadar rayuwa da ƙuncin fatara da rashin tsaro ba, shi kan ...
Darajar naira na ci gaba da taɓarɓarewa a tsakanin kuɗaɗen ƙasashen waje, ta yadda a ranar Juma'a sai ta kai ...
Farfesa Yusuf Usman yayi bayanin cewa bai ga dalilin da za a dora masa alhakin salwantar naira biliyan 10 na ...