SHEKARU 46 BAYAN KAFA FCT: Yadda Abuja ta zama gatan ‘yan Najeriya da ƙalubalen da birnin ke fuskanta -Aliyu Modibbo
Ba zan manta ba, yadda aka tsara Abuja, ba a so mutanen da ke cikin Wuse, Garki, Maitama da Asokoro ...
Ba zan manta ba, yadda aka tsara Abuja, ba a so mutanen da ke cikin Wuse, Garki, Maitama da Asokoro ...
Ka dade a cikin jami’a ka na koyarwa shekaru da dama tun ma kafin a nada ka shugabancin NOUN.
‘’A rude muke sannan dukkan mu muna cikin zullumi akan wannan shiri da gwamnati ta yi akan filayen mu.