ƘAƘUDUBAR CANJIN KUƊI: Kakakin Majalisa Gbajabiamila, ya yi barazanar bada sammacin kamo Emefiele
Kakakin Majalisar Tarayya Femi Gbajabiamila ya yi barazanar kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele.
Kakakin Majalisar Tarayya Femi Gbajabiamila ya yi barazanar kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele.
Cikin waɗanda su ka raka Tinubu gidan Obasanjo, har da biloniya Femi Otedola da Femi Gbajabiamila, Kakakin Majalisar Tarayya.
Wase ya kawo misalan wurare uku inda 'yan sanda 'yan sanda su ka saki 'yan bindiga, masu garkuwa da kuma ...
Wase ya kawo misalan wurare uku inda 'yan sanda 'yan sanda su ka saki 'yan bindiga, masu garkuwa da kuma ...
Ya ce ya kamata a had a hannu da gwamnati domin ganin an saukake wa jama'a halin kuncin da suke ...
Shi ma Firayi Ministan Uganda, Ruhakana Rugunda shi ma ya samu halartar bikin da aka gudanar a Dandalin Eagle Square, ...
Shettima ya ce amincewa da Lawan da Jihar Barno ta yi ba ya na nufin sun raba hanya da Ndume ...
Dattawan sun ce su na goyon bayan Hon. Idris Wase a matsayin shugaban majalisa.
Dogara ya zama Kakakin Majalisa a karkashin jam'iyyar APC cikin 2015, bayan da ya kayar da Femi Gbajabiamila a takara.
Shugaban Masu Rinjaye, Femi Gbajabiamila ne ya jagoranci sauran a ganawar da suka yi da Osinbajo.