Ofishin DMO ya razana, ganin bashin da ake bin Najeriya fa ya kai naira tiriliyan 41.6
A daidai Disamba 2020 bashin da ake bin tarayya, jihohi da ƙananan hukumomi naira tiriliyan 32.92 ne
A daidai Disamba 2020 bashin da ake bin tarayya, jihohi da ƙananan hukumomi naira tiriliyan 32.92 ne
Oniha ta kara da cewa kashi 32 bisa 100 na wannann basuka duk a waje aka ciwo su, yayin da ...
Ofishin ya bayar da wannan tabbaci ne jiya Talata, a cikin wani bayani da ofishin ya raba wa manema labarai.