TURA TA KAI BANGO: Mun ja wa manyan hafsoshin tsaron Najeriya kunne, su tabbata tsaro ya inganta cikin gaggawa – Sanata Uba Sani
Yankin kaduna ta Arewa na daga cikin yankunan da ke fama da matsanancin rashin tsaro a jihar Kaduna. Karamar Hukumar ...