Majalisar Dattawa za ta bada sammacin damko mata Minista Lai Mohammed da wasu ministoci
Akwai wadanda suka raina wa mutane wayo, suka bayar da dalili na wofi da rashin mutunci.
Akwai wadanda suka raina wa mutane wayo, suka bayar da dalili na wofi da rashin mutunci.
Wasu na ganin ko naira bilyan biyu ba a ma raba.
Ranar Talata ne Majalisar Dattawa za ta yi zaman sauraren Kudirin Neman Kafa 'Yan Sandan Jihohi a kowace jiha.
Majalisar dattawa ta kirkiro kudiri don kafa hukumar tubabbun 'yan Boko Haram.
A kan haka ne aka nemi su je su yi bayanin dalilin rashin tara kudaden, ko kuma a ji yadda ...
Bayan wannan majilisa ta nemi Shugaba Muhammadu Buhari ya kafa dokar-ta-baci akan harkar tsaro a kasar nan.
An tabbatar da rasuwar Sanata Ignatius Longjan da aka bayyana rasuwar sa a safiyar Lahadi.
Abaribe sanata ne na PDP, kuma shi ne Shugaban Marasa Rinjaye, na Majalisar Dattawa.
Cikin watan Disamba ne dai EFCC ta samu damar-wucin-gadi na rike gidan na Saraki, har zuwa yadda shari’a ta kaya ...
Sannan kuma akwai Abubakar Tambuwal, daga jihar Sokoto, Tijjani Kaura da Christopher Ekpenyong.