Yadda jirgin DANA Airline ya nausa cikin daji cike da fasinjoji
An tabbatar da cewa ba a rasa rayuka ba, kuma matuka jirgin da sauran fasingoji sun fita daga cikin jirgin ...
An tabbatar da cewa ba a rasa rayuka ba, kuma matuka jirgin da sauran fasingoji sun fita daga cikin jirgin ...
Kakakin kamfanin Dana Kingsley Ezenwa, ya ce za a gudanar da bincike domin a gano gaskiyar lamari.
Wasu daga cikin Fasinjojin sun fadi cewa abin ya yi matukar tada musu hankali.