Soja ya harbe kansa bayan ya bindige wani ma’aikacin kwastam a iyakar Seme
Jami'in hulda da jama'a na rundunar kwastam dake aiki a bodar Seme Abdulahi Hussiain ya tabbatar da aukuwar wannan al'amari.
Jami'in hulda da jama'a na rundunar kwastam dake aiki a bodar Seme Abdulahi Hussiain ya tabbatar da aukuwar wannan al'amari.
Daga cikin wadanda aka kashe din dai 500 duk fararen hula ne, saura 133 kuma jami'an tsaro ne daga bangadorin ...
Amurkawa maza da mata, su ke rike da kashi 50 bisa 100 na kananan makaman da ke hannun farafen hula.
‘Yan sandan Jihar Bayelsa sun bazama neman wanda ya bindige mashawarchin gwamnan jihar, Seriake Dickson jiya Talata da dare.