Yadda Bene hawa uku ya rufta kan jama’a a Kano ana tsakiyar gini
Hatsarin ya faru a ranar Talata a kasuwar sayar da wayoyin GSM da ke kan titin Beirut Road da ke ...
Hatsarin ya faru a ranar Talata a kasuwar sayar da wayoyin GSM da ke kan titin Beirut Road da ke ...
Ma'aikatan agajin sun ci gaba da aikin ceto da bincike don tserar da waɗanda su ka maƙale a cikin ginin.
Ginin da ke lamba 20, Gerrard Road, ya ruguje da misalin karfe 3 na rana, ranar litinin.
An ce benen ya rufta ne a yau Laraba da misalin karfe 10 na safe.