SSS sun saki Bawa, kwanaki uku bayan PREMIUM TIMES ta ragargaji yadda Gwamnatin Tinubu ke take dokar ƙasa wurin cigaba da tsare shi
Hukumar SSS ta tabbatar wa PREMIUM TIMES cewa ta saki Abdulrashid Bawa, tsohon Shugaban EFCC ranar Laraba da dare.
Hukumar SSS ta tabbatar wa PREMIUM TIMES cewa ta saki Abdulrashid Bawa, tsohon Shugaban EFCC ranar Laraba da dare.
Najeriya ƙasa ce mai bin tsarin dimokraɗiyya, kuma dukkan tanade-tanaden mulkin dimokraɗiyya ya na cikin Kundin Tsarin Mulkin Najeriya.
Fiye da watanni biyu kenan ake tsare da dakataccen Shugaban EFCC, Abdulrashid Bawa a hannun SSS, a Abuja.
Dakatar da Bawa ya zo mako biyu bayan da aka samu rashin jituwa tsakanin EFCC da SSS a Legas, kwana ...
A yanzu haka dai dakataccen Shugaban EFCC, Abdulrasheed Bawa ya kwana ofishin SSS, bayan amsa gayyatar da aka yi masa.
Tarihi ya nuna babu wani shugaban EFCC da ya taɓa kammala wa'adin sa ya sauka salum-alum, duk cire su aka ...
Ba su ke nan ba, ya haɗa da Shugaban APC na Jihar Ogun, Yemi Sanusi duk ya maka su kotu.
Akpabio, wanda sanata ne daga jihar Akwa Ibom, ya na a sahun gaban waɗanda yanzu haka ke takarar neman zama ...
Kakakin EFCC, Wilson Uwujaren ne ya bayyana haka, a lokacin da ya je wa manema labarai jawabi, a madadin Bawa, ...
Bawa ya gabatar da bayanin a taron mako mako na da ma'aikatu ke yi da manema labarai, su na bayyana ...