BAWA YA ZAGE DAMTSE YA ƊAUKI GORA: EFCC za ta gurfanar da ɓarayin gwamnati da ƴan ‘yahoo-yahoo’ har 800
An gurfanar da Francis Atuche kotu tun cikin 2009. Amma sai a ranar Laraba ɗin da ta wuce ce kotu ...
An gurfanar da Francis Atuche kotu tun cikin 2009. Amma sai a ranar Laraba ɗin da ta wuce ce kotu ...
An haƙƙaƙe cewa tsohon Shugaban Ƙasa na Mulkin Soja, Janar Sani Abacha da iyalan sa sun sace dala biliyan 5 ...
Ya ce Malami ya riƙa ti wa kwamitin su Ojaomo ɗin tarnaƙi da dabaibayi don kada su ƙwato waɗancan maƙudan ...
Yayin da aka ci gaba da bankaɗo wasu hada-hadar, Bawa ya nemi uzirin a bar shi ya fita, domin ya ...
Majalisar Zartaswa za ta kashe naira miliyan 806.7 wajen sayo kayan aikin inganta tsaro a hedikwatar Hukumar EFCC da ke ...
Shugaban Hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa da sauran jami'an hukumar, sun yi Rantsuwar Haramta Fallasa Sirrin Gwamnatin Tarayya.
Bawa ya yi karin haske game da umarnin da hukymae ta bayar kan kowa i ma'aikacin banki ya bayyana kadarorin ...
Malami wanda ya fito jiha daya da Bawa, shi ne ya haddasa musabbabin korar da aka yi wa tsohon shugaban ...
Bawa shine mai karancin shekaru na farko da aka taba nadawa shugaban hukumar kuma ba dan sanda ba.
To amma kuma nada dan jiha daya da Malami, zai iya kawo shakku a zukatan jama’a, ko da kuwa babu ...