An fara yi wa maharan Zamfara luguden bamabamai da jiragen sama
An yi haka da tunanin cewa shi ne kadai hanyar da za a iya kawo karshen munanan hare-hare.
An yi haka da tunanin cewa shi ne kadai hanyar da za a iya kawo karshen munanan hare-hare.
Akalla mutane takwas ne su ka rasa rayukan su a ranar Litinin din nan.