BA SHI GA TSUNTSU BA SHI GA TARKO: Kotu ta ƙwace takarar sanata daga Akpabio, ta bai wa Udom, tsohon Mataimakin Sufeto Janar
Kada a manta, ko a zaɓen gwamnan jihar Akwa Ibom, Akpabio ne ya janyo kotu ta hana APC shiga takarar ...
Kada a manta, ko a zaɓen gwamnan jihar Akwa Ibom, Akpabio ne ya janyo kotu ta hana APC shiga takarar ...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa jam'iyyar APC ba za ta shiga zaɓen gwamnan jihar Akwa Ibom ba.
Nwaoboshi, Sanatan Da Ya Fi kowa 'Dulmiya Hannu' A Gurungunɗumar Harƙallar Hukumar NDDC, Ya Samu Kyakkyawar Tarba Cikin APC Daga ...
Ina ganin matsalolin da su ka afka wa kasar nan a yanzu akwai siyasa a ciki. Saboda ba mu taba ...
Jam’iyyar APC reshen Jihar Akwa Ibom ta ki amincewa da wakkala wa Minsta Godswill Akpabio zama jigon jam’iyyar a jihar.
Dukkan jama’ar da ke wurin sun fahimci Akpabio ya rika jawabi ya ka muryar sa na rawa a lokacin da ...
Kabilar Ijaw sun rika yin zanga-zanga, bayan cire dukkan shugabannin hukumar da Shugaba Buhari ya yi, aka bar Akwa shi ...
Pondei ya fadi haka ne da yake amsa tambayoyin ‘yan majalisa a majlisar tarayya ranar Litini.
'Yan sanda na farautar ta bisa zargin yi wa w.ani kage da kazafi.
A yau dai ya yi nasara, amma na san Majalisa za ta kara ware wata ranar da za ta gayyace ...