An yi facaka, an tsine wa kudi, an zabga watanda, an nuna isa da almubazzaranci a bikin zagayowar ranar haihuwar Akpabio, shekaru 61
Idan ba a manta ba tun bayan zanga-zangar da kungiyar kwadago ta yi na nuna fushinta ga halin da gwamnati ...
Idan ba a manta ba tun bayan zanga-zangar da kungiyar kwadago ta yi na nuna fushinta ga halin da gwamnati ...
Daga nan an nuno Umoren ya karɓi tsintsiya, ya ɗaga ta gaban jama'a tare da kirarin "APC! APC! APC! 'Yan ...
Naɗin da Shugaba Tinubu ya yi wa Umoren dai haramtacce ne, bisa dokar Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na 1999.
Sun bayyana cewa rashin tausayi ne ƙarara ga ɗaukacin talakawan Najeriya da kuma rashin kunya da rashin sanin ya kamata.
Daga nan ne shugaban majalisar ya dakatar dashi sannan ya umarce shi da ya zauna ba zai bashi damar cigaba ...
Sai dai kuma ya ce hakan na da nasaba ne da aikin tantance su da ake yi, abin da ya ...
An gabatar da roƙon amincewa da ƙudirin a cire Shirin NSIP kacokan daga ƙarƙashin Ma'aikatar Agaji da Jinƙai
Kakakin Majalisar Dattawa, Yemi Adaramodu ne ya bayyana haka, a cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar Alhamis.
Wani abin ɗaure kai kuma shi ne, Akpabio dai garau ya ke, ballantana a yi tunanin ko wasu albatsutsai
"Waɗannan kuɗaɗe fa kamar kuɗin hutun da ake bai wa ma'aikata ne idan ma'aikaci zai tafi hutu. To mu na ...