MA’AIKATA KO MAZAMABATA?: Yadda Ma’aikatun Gwamnati su ka yi wala-wala da naira biliyan 323.5 cikin 2019 – Rahoton Gwamnatin Tarayya
Rahoton ya kama ofisoshi da ma'aikatu da laifin kasa yin cikakken bayanin yadda su ka kashe maƙudan biliyoyin kuɗaɗe ba ...