Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa ta yi watsi da ɗaya daga cikin kararrakin da aka shigar kan nasarar Tinubu
Lauyoyi masu kare hukumar zaɓe INEC da na zaɓaɓɓen shugaban kasa Bola Tinubu duk sun amince da hukuncin kotun.
Lauyoyi masu kare hukumar zaɓe INEC da na zaɓaɓɓen shugaban kasa Bola Tinubu duk sun amince da hukuncin kotun.
Lauyan AA da Okanigbuan mai suna Dauda Usman, ya nemi a jingine zaɓen nasarar zaɓen da Tinubu ya samu, a ...
Da sanyin safiyar Juma'a ne wasu da ba san ko suwa nene ba suka yi garkuwa da shugaban jam'iyyar AA ...
Jam’iyyar Okorocha ta ce Atiku za ta zaba ba Buhari ba
Sirikin Gwamna Okorocha ya fice daga APC