Kwamishinan Ilimin Jihar Sokoto Isah Galadanci ya ce gwamna ya umarci ma'aikatar ta gudadar da bincike akai cikin gaggawa.
Read moreShugaba Buhari ya fadi haka ne a wata wasika da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya fitar ranar Laraba bayan...
Read more'Yan bindigan sun yi garkuwa da Uboh ranar Lahadi a cikin gidan sa dake cikin haeavar cocin da misalin karfe...
Read more'Yan majalisan dokokin jihar Kano uku sun tuma tsalle daga jami'iyyar APC zuwa NNPP ranar Laraba.
Read moreAkwai minista Kwadago, Chris Ngige, Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, Minista Kimiya Ogbonnaya Onu, da dai sauransu.
Read moreTsohon shugaban ma'aikatan fadar gwamnatin Kaduna, Mohammed Sani Dattijo ya janye wa sanata Uba Sani.
Read moreOrji Kalu ya yi tir da 'yan takara daga Kudu-maso-yamma da na Kudu-maso-kudu, ya ce zai janye tunda ba su...
Read moreMatasan sun aikata wannan mummunar abu a Otel din 'Hope-in' dake layin Nine Ngbowo, Abakaliki ranar Litinin da ya gabata.
Read moreƳan Bindiga sun kai farmaki garin ne da misalin karfe 10 na dare inda suka daddatse hanyoyin shiga garin.
Read moreYa Kuma mika godiyarsa ga gwamnatin jihar Adamawa bisa goyan bayan da ta rika bai wa hukumar daga shekarun da...
Read more