” Ni aggwamnan Zamfara ko sun so ko ba su so ba, kuma babu yadda za su yi da ni” – In ji Matawalle
Wannan amsa da wasu bayanai na kunshe ne a wata hira da tashar DW Hausa ta yi da gwamnan kuma...
Wannan amsa da wasu bayanai na kunshe ne a wata hira da tashar DW Hausa ta yi da gwamnan kuma...
A ranar Alhamis, kafin majalisar dattawa ta tafi hutun sati 9 ta kicime cikin ruɗanin amincewa da a rika saka...
Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana cewa wasu Yan bindiga sun kashe wani babban dakare a rundunar Manjo Janar Hassan Ahmed...
Abin ya kai ga har sai da shugaban majalisar ya ce a yi kuri'a tsakanin masu so da wadanda ba...
Dama kuma tun bayan naɗin Lauretta Onochie, kasa ta ɗauki zafi, ana ta yin fashin baki akan wannan naɗi da...
Tsohon sanatan da ya wakilci Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa daga 2015 zuwa 2019, Sanata Shehu Sani ya fice...
Kamar yadda BBC Hausa ta ruwaito daga bakin Madakin Kajuru wanda ɗan sarkin ne, ya ce suna zaune kawai sai...
Mai baiwa gwamna El-Rufai shawara kan harkar yaɗa labarai Muyiwa Adekeye ne ya sanar da hakaa madadin gwamna El-Rufai ranar...
El-Rufai ya bada tarihin marigayin tun daga lokacin da suka fara haduwa a jami'ar Ahmadu Bello a cikin 70's.
Akalla mutane 10,000 ne suka saka hannu a wannan kira na hana cin kare a Najeriya wanda aka yi shi...