
Ina nan tare da Atiku da Obi daram a PDP – Ekweremadu
Ekweremadu na takarar sake dawowa majalisar dattawa a Shiyyar Enugu ta Yamma a karkashin jam’iyyar PDP.
Ekweremadu na takarar sake dawowa majalisar dattawa a Shiyyar Enugu ta Yamma a karkashin jam’iyyar PDP.
Hakan ce ta sa shi babatu da hayagaga tsakanin sa da yaran da ya ke koyarwa, irin su Paul Pogba.
‘Yan daba sun bude wa magoya bayan Saraki wuta a rukunin gidajen iyalin sa
Miji ya kashe matar sa da ‘ya’yan sa biyu
INEC za ta raba katin rajista na PVC a wuraren rajista da mazabu
Sai dai kuma a bisa dukkan alamu, ya bi shawarar gwamnonin yankin Kudu maso Gabas, da suka ce kada ya je kotun.
An ce burki ne ya tsinke wa direban motar a garin na Iworoko, gefen Ado-Ekiti a jihar Ekiti.
A ranar 28 Ga Yuni, ya kimshe dala 10,000 har sau hudu duk a cikin asusun ajiyar sa na banki.
Dattawan sun shaida wa Buhari cewa wannan shiri na haifar da sake yawaitar hare-hare a cikin jama’a.
Simon Lalong yace yana kyautata cewa hakan zai samar da tsaro a duk fadin kasar nan.