
DARA TA CI GIDA: An bankado mummunar harkalla a hukumar da surikin Buhari ke shugabanta
An kuma rufe karbar tayin neman kwangila a ranar 1 Janairu, 2019.
An kuma rufe karbar tayin neman kwangila a ranar 1 Janairu, 2019.
Gaba daya inji shi, an samu maza 255,189 sai kuma mata 39,662 a fadin kasar nan.
Kazeem ya ce tuni an fara ba su horon a wurare daban-daban a cikin kasar nan.
Sojoji sun kwato garin Baga daga hannun Boko Haram
Kotu ta ci gaba da sauraren kara ba tare da bayyanar Dasuki ba
Shugaban Hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ne ne ya yi wannan kiran, kwanaki 37 kafin zabe.
Saraki ya ce gwamnatin Buhari gwamnati ce ta mahandama da kuma wawurar kudaden jama’a.
Ba zan yi kamfen da kudin gwamnati ba
Kwamandan ya ce ba za su sarara ba har sai sun kawar da duk wasu batagari da suka addabi jihohin uku.
ASUU ta tafi yajin aiki ne tun a ranar 4 Ga Nuwamba, 2018.