Dole sai mun mai da hankali wajen gano bakin zaren idan ba haka za mu fada cikin mawuyacin hali a harkar Fina-Finan Hausa – Zaharadden Sani
Zaharadden ya koka kan yadda waddan dabi'a na yan fashin teku wa ke neman ya dukusar da farfajiyar fina-finan Hausa.