Za a yi wa Trump gwajin lafiyar sa
Kakakin yada labaran fadar ce, Sarah Sanders, ta bayyana haka a yau Juma'a.
Kakakin yada labaran fadar ce, Sarah Sanders, ta bayyana haka a yau Juma'a.
Amurka ta kuma aika da ta’aziyya ga daukacin ‘yan Najeriya da kuma iyalin wadanda aka kashe.
Kwamitin masallacin sun yi gargadin yada jita-jita akan abun da ya faru cewa jami’an tsaro kasan sun fara bincike akai.