MURNA TA KOMA CIKI: Gwamnantin Tarayya ba za ta iya cika alƙawarin aikin titin jirgin ƙasa daga Fatakwal zuwa Maiduguri ba – Mu’azu, Ministan Sufuri
A lokacin ƙaddamar da aikin, Ameachi ya ce za a kammala shi kafin ƙarshen wa'adin mulkin Buhari a ranar 29 ...