Karamar Hukuma a Kano ta haramta hirar dare tsakanin ‘yan mata da samari
Shugaban karamar hukumar ya umarci jami'an Hisba da 'yan sanda da sarakuna su tabbatar da ganin ana bin umarnin.

An haramta tadin dare tsakanin mace da namiji a Kirikasamma