Marigayi Na’abba mutum ne mai hakuri, kishin kasa sannan mai dattaku, Allah ya ji kan sa – Tinubu
Marigayi Na'Abba ya kasance kakakin majalisar wakilai bayan dawowar mulkin dimokradiyya a Najeriya daga 1999 zuwa 2003.
Marigayi Na'Abba ya kasance kakakin majalisar wakilai bayan dawowar mulkin dimokradiyya a Najeriya daga 1999 zuwa 2003.
An bayyana rasuwar tsohon Kakakin Majalisar Tarayya, Ghali Na'Abba, wanda ya rasu a Abuja, a ranar Talata.
Idan ba a manta ba tare suka hada kai da gwamnan Bauchi, Bala Mohammed , suka kada APC a jihar ...
Bayan ayyukan gyara kasa da gwamnatin Buhari ke yi, ana ta kokarin ganin wutan lantarki ta wadata a ko-ina- a ...