Karamar Hukuma a Kano ta haramta hirar dare tsakanin ‘yan mata da samari
Shugaban karamar hukumar ya umarci jami'an Hisba da 'yan sanda da sarakuna su tabbatar da ganin ana bin umarnin.
Shugaban karamar hukumar ya umarci jami'an Hisba da 'yan sanda da sarakuna su tabbatar da ganin ana bin umarnin.
" Mun amince da yadda ya ke mulkin Najeriya, kuma za mu ci gaba da mara masa baya.