BIKIN YAYE ƊALIBAN SHIRIN ‘N-BUILD’ 40,000: Horaswar da ku ka samu za ta taimaki rayuwar ku a ko’ina -Minista Sadiya
Ministar ta bayyana haka ne a wajen bikin yaye ɗaliban da su ka ci gajiyar shirin, kashi na 'C1', wanda ...
Ministar ta bayyana haka ne a wajen bikin yaye ɗaliban da su ka ci gajiyar shirin, kashi na 'C1', wanda ...
Ministar ta ce babban burin ma'aikatar shi ne ta inganta yanayin rayuwar iyalai, da masu fama da fatara da rashin ...
Ma'aikatan agajin sun ci gaba da aikin ceto da bincike don tserar da waɗanda su ka maƙale a cikin ginin.
Sadiya wacce ita ma tsohuwar 'yar fim ce ta bata wa Isah suna a wani bidiyo da ta saka a ...
Ma'aikatar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa ta bada sanarwar cewa a cikin watan nan mai kamawa na Fabrairu ne
An ɗauki ma'aikata 'yan sa ido kan shirye-shiryen bada tallafi, wato 'Independent Monitors', waɗanda duk 'yan asalin jihar ne
Gobarar ta yi sanadiyyar ƙonewar sama da shaguna 300 tare tare da lalata dukiyar miliyoyin naira a ƙarshen makon da ...
Ministar Ayyukan Agaji, Jinƙai da Inganta Rayuwa, Sadiya Farouq ta bayyana cewa kwanan nan za a ƙara ɗaukar matasan N-Power ...
Ta ce, “Wajen magance ambaliyar ruwa, yanzu mu na amfani da wani tsarin kula da ambaliya na bai-ɗaya
Sannan ya ce a kullum za ta rinƙa zuwa Islamiyyar da rakiyar jami'in Hisbah domin tabbatar da cewa hukuncin yayi ...